"Mutashi mufarka 'yan arewa musan barci aikin kawai ne." ~Mamman Shata! Wannan shafin mun samar da shine domin tattauna matsalolin mu na yau da gobe wanda ya shafi arewa da Nemarwa Arewa mafita. Domin kuwa tushen ci gaban kowace al’umma a duniyar nan ya ta’allaka ne ga hadin kan al’ummar da tausayin juna, kowa kuwa ya san al’ummarmu ta taso da wadannan abubuwa za ta cimma nasara. Allah Ya datar da mu Ya ba mu ci gaba da zaman lafiya mai dorewa a Arewa da Najeriya baki daya.
Day | Members | Gain | % Gain |
---|---|---|---|
May 03, 2024 | 325 | +1 | +0.4% |
February 17, 2024 | 324 | 0 | 0.0% |
January 03, 2024 | 324 | +5 | +1.6% |
November 20, 2023 | 319 | +2 | +0.7% |
October 18, 2023 | 317 | -1 | -0.4% |
September 18, 2023 | 318 | 0 | 0.0% |